fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Da Duminsa:Shugaba Buhari ya kaddamar da shirin tallafawa matasa na P-Yes

A yau, 12 ga watan October na shekarar 2020, shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kaddamar da shirin nan na tallafawa matasa na P-Yes a fadarsa.

 

Hutudole ya kawo muki cewa tun a shekarar 2019 ne aka baiwa matasa damar yin rijistar shirin wanda zai koya musu sana’o’i da basu tallafi.

 

President Muhammadu Buhari Launches and Showcases Presidential Youth Empowerment Scheme (P-YES) Tools in State House on 12th Oct 2020.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaba Buhari ya nada Aliko Dangote a matsayin shugaban sabuwar kungiyar da zata kawo karshen cutar Malaria a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published.