Kotun daukaka kara dake Abuja ta sauke gwamna Barr. Caleb Mutfwang na jihar Filato, inda ta tabbatar da Nde Nentawe Yilwatda na APC a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar.
Kotun tace jam’iyyar PDP ta saba dokoki da yawa.
Ko da a jihar Kano ma dai haka ce ta faru inda kotun daukaka kara ta sauke gwamna meci, Abba Gida-Gida ta baiwa Nasiru Yusuf Gawuna.