fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Da Duminsa: A karshe an saki Gwamna Dariye da Nyame bayan afuwar da shugaba Buhari ya musu

A karshe dai an saki tsaffin gwamnonin jihar Taraba da Filato, Watau Joshua Dariye da Jolly Nyame daga gidan yarin Kuje dake babban birnin tarayya, Abuja.

 

Ana tsare dasu ne bisa laifuka da dama ciki hadda sace biliyoyin kudaden al’umma, amma shugaban kasa, Muhammadu Buhari yace ya musu afuwa.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Kwana daya bayan amincewa da auren jinsi, bala'in mummunar ambaliyar ruwa ya afkawa kasar Cuba

Leave a Reply

Your email address will not be published.