fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Da Duminsa: A Shirye nake muyi sulhu da Ganduje>>Inji Kwankwaso

Tsohon gwamnan jihar Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa, a shirye yake yayi sulhu da Gwamna Maici, Dr. Abdullahi Umar Ganduje.

 

Ya bayyana hakane ga manema labarai yayin ziyarar da suka kai masa gidansa dake Kano dan mai ta’aziyyar rasuwar dan uwansa.

 

Kwankwaso yace babu aibu a yin sulhu sannan kuma ya bayyana godiyarsa ga Gwamna Ganduje kan ziyarar ta’aziyyar da ya kai masa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Mai kudin Duniya, Elon Musk ya sayar da hannun jarinsa na dala biliyan 6.9 na kamfanin Telsa, shin ko meye dalili?

Leave a Reply

Your email address will not be published.