fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Da Duminsa: Abba Kyari ya tsallake rijiya da baya inda bursuna suka kusa kasheshi

Rahotanni daga gidan yarin da ake tsare da Abba Kyari sun bayyana cewa ya tsallake rijiya da baya inda ‘yan gidan Bursuna suka kusa kasheshi.

 

Premium times ta ruwaito cewa, ana tunanin canjawa Abba Kyari gidan tsaro.

 

Ana dai zargin Abba Kyari da ta’ammuli da miyagun kwayoyi da kuma hadaka da shahararren dan damfara, Hushpuppi.

Prison officials are considering moving suspended police officer Abba Kyari to the custody of the State Security Service (SSS) from the Kuje prison after he nearly got murdered by aggrieved inmates, who accused him of insincerity in bribe-for-release deals when he was in active service.

Leave a Reply

Your email address will not be published.