fbpx
Monday, August 15
Shadow

Da Duminsa: Akwai yiyuwar yajin aikin ASUU ya kare gobe

Kungiyar Malaman jami’a ta ASUU tace idan gwamnatin tarayya ta biya mata bukatunta, nan da gobe ma zata iya janye yajin aikin da take.

 

Shugaban ASUU, Emmanuel Osodeke ne ya bayyana haka a ganawar da aka yi dashi a Channel’s TV.

 

Ya bayyana cewa, sun samu matsaya da gwamnati amma ba’a sakawa Alkawarin hannu ba.

 

Yace daya daga cikin manyan bukatinsu shine amincewa da biyansu Albashi da tsarinsu na UTSA.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.