fbpx
Monday, June 27
Shadow

Da Duminsa: Alamu sun nuna cewa, Wike me kan gaba kuma akwai yiyuwar ya doke Atiku ya samu tikitin takarar shugaban kasa na PDP

Mawallafin jaridar Daily Nigerian, Jafar Jafar yayi gargadin cewa, alamu na nuna Wike ne zai yi nasara a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP da ake yi a Abuja.

 

Yace wasa da kudi ya mamaye zaben.

Those observing where the currents of PDP campaign are going, coupled with the way the primary election is “obscenely monetised” (apologies to Hayatu-Deen), know that it will be difficult for Atiku, Tambuwal or Saraki to beat Wike.

Karanta wannan  Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya daga kasar Rwanda

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.