Jami’an tsaro a kasar Mali, sun kama Turawa 3 dake aiki tare da masu ikirarin jihadi.
Hukumar sojojin kasar Mali ta sanar da haka ranar Talata amma bata bada cikakken bayani akan turawan ba.
An kamasu ne a yankin Diabaly ranar 10 ga watan Afrilu, mutane 5 aka kama ciki hadda turawa.