ZARGIN AIKATA LU*WADI| Rundunar Sojojin Najeriya, Ta Kori Wani Babban Mai Mukami A Cikinta
DUNIYA KENAN
Rundunar Sojin Nigeria ta kori wani Kwamandan yakin Sojoji mai mukamin Laftanar Kanar koran wulakanci da tofin La’ana daga aikin soji, sakamakon an kamashi yana Lu*wadi da wasu kananun Sojojin da suke aiki karkashinsa
Ina da komai na bayani akansa, ba zan bayyana sunansa ko hotonsa anan Facebook ba, masu ganin Status dina a WhatsApp zasu ga hotonsa, na daura
Soja ne mayakin gaske, don shi ya jagoranci kwato wata babbar cibiyar kungiyar Boko Haram ISWAP da ba sai na bayyana ba, amma dai rikakken dan Lu*wadi ne da yake lal*ata kananun sojoji, an koreshi daga aiki
Daga Datti Assalafiy
© Vanguard Hausa