fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Da Duminsa: An tayar da bam a wata kasuwar shanu dake Arewa

Rahotannin daga jihar Taraba na cewa mutane akalla 3 ne suka mutu, wasu kuma suka jikkata bayan tayar da bam a wata kasuwar shanu dake jihar Taraba.

 

Lamarin ya farune a kasuwar Iware dake kuda da Jalingo.

 

Wani shaida ya bayyanawa Sahara Reporters cewa, mahara sun je kasuwar ne da yawa inda suka tayar da bamabamai.

 

Kakakin ‘yansandan jihar, Usman Abdullahi ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace mutane 3 suka rasu wasu 19 kuma suka jikkata.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hotuna Da Duminsu: Jami'an tsaro sun kama 'yan Boko Haram a Kano da kayayyakin hada bam

Leave a Reply

Your email address will not be published.