fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Da Duminsa: An yi kazamin fada tsakanin Boko Haram da ISWAP inda suka kashe junansu da dama

Jimullar ‘yan Boko Haram da ‘yan ISWAP 21 ne suka mutu bayan wani gumurzu da ya wakana tsakanin ‘yan Bindigar.

 

ISWAP ce ta kaiwa Boko Haram harin kamar yanda Zagazola Makama suka ruwaito saidai Boko Haram ta yi nasarar kashe ‘yan ISWAP din 18.

 

An kuma kashe ‘yan Boko Haram guda 3.

 

Lamarin ya farune ranar Alhamis din data gabata.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hukumar 'yan sanda ta kori wani jami'inta daga aiki bayan daya lallasa wani mutun da adda

Leave a Reply

Your email address will not be published.