Lamarin ya farune a garin Kamapani Waya dake karamar hukumar Kontagora.
Matafiya da dama saidai tsayawa suka yi aka kama bata kashi tsakanin jami’an tsaro da ‘yan Bindigar kamin suka wuce.
An rika biye mata da kananan yara da kuma shanu dan kada ‘yan Bindigar su yi awon gaba dasu, kamar yanda The Nation ta ruwaito.
Saidai tuni an kai jami’an tsaro yankin.