Jam’iyyar APC ta bayyana yanda za’a gudanar da zaben shugaban kasa, dana gwamnoni dana ‘yan majalisu.
Fom din takarar shugaban kasa za’a sayeshi ne akan Naira Miliyan 100.
Yayin da na Gwamna za’a siya akan Naira Miliyan 50.