Awanni kadan bayan da mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa, zai tsaya takarar shugaban kasa, Tinubu ya shiga tattaunawa da Gwamnonin APC.
Suna ganawar ne ta sirri a gidan gwamnatin jihar Kebbi dake Asokoro a babban birnin tarayya Abuja.
Tinubu dai shine uban gidan Osinbajo a Siyasa.