fbpx
Friday, July 1
Shadow

Da Duminsa: Babban dan APC ya fice daga jam’iyyar

Rabotanni daga jam’iyyar APC na cewa Bayo Adelabu Wanda dan takarar APC ne na gwamna a jihar Oyo ya fice daga jam’iyyar.

 

Mutumin ya fice daga jam’iyyar ya koma Accord Party.

 

Saidai vai samu lashe zaben fidda gwani ba, abinda ya bashi haushi kenan ya fice daga jam’iyyar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Lalata suke yi damu suna suna bamu kwaya suna dukanmu kamar dabbobi, cewar matar da aka kaita kasar Mali don yin aiki mai tsoka

Leave a Reply

Your email address will not be published.