fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Da Duminsa: Bam ya fashe a barikin sojojin Najeriya

Wani bam ya fashe a barikin sojojin Najeriya dake Jalingo.

 

Lamarin ya farune a barikin sojoji na 6 dake Taraba Jalingo inda har ya taba wani bangare na katangar barikin.

 

Babu dai wanda ya jikkata ko ya rasu amma an fara neman wanda suka yi wannan aika-aika.

DISTURBING NEWS: Overnight Loud Explosion reported in #Jalingo, #Taraba State. The explosion reportedly affected part of 6 Brigade military barracks fence. No casualty recorded or damage recorded, as military intensify effort to apprehend the perpetrators.

Leave a Reply

Your email address will not be published.