fbpx
Monday, June 27
Shadow

Da Duminsa: Barayi sun kutsa cikin majalisar tarayya dake Abuja

Dan majalisar, Obinna Chidoka ne ya bayyana haka inda yace an ahiga ofishinsa an yi sata.

 

Yace cikin abubuwan da aka sata akwai kwamfutocin aiki na hadimansa.

 

Hakan na zuwa jim kadan bayan da ya lashe zaben fidda gwani na sake darewa kan kujerarsa ta dan majalisa.

 

The member representing Idemili North/South Federal Constituency in the House of Representatives, Obinna Chidoka, has raised the alarm over an alleged security breach at his office, RM 202, in the National Assembly Complex, Abuja.

Karanta wannan  "Kar ku zabi APC da PDP don sun gaza">>Kwankwaso yayi kira ga 'yan Najeriya

The lawmaker alleged that suspected burglars broke into his office, ransacked the documents inside his drawers and took away two desktops belonging to his aides.

The incident is coming few days after he emerged the flag bearer of the Peoples Democratic Party (PDP) to stand for re-election in the 2023 general election.

Chidoka, disclosed the incident to The Guardian, yesterday

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.