Kasa da awanni 24 bayan da Bello Turji ya sako ‘yan Bindigar daya sace, an sake samun shima wani shugaban ‘yan Bindigar ya sako Wanda ya sace din.
Ado Aleru ya sako mutane 29 da ya sace da suka hada da mata da kananan yara wands aka bayyana cewa ‘yan asalin garin tsafene.
Wanda aka sako din suna samun kulawa a Asibiti, kamar yanda wata majiya ta ruwaito.