fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Da Duminsa: Bidiyon yanda Bola Ahmad Tinubu yayi tuntube, Kiris ya hana ya tuntsura aka taroshi

Boda Ahmad Tinubu,  Jigo a jam’iyyar APC a yayin da yake shiga dakin taro na Arewa House dake Kaduna,  yayi tuntube.

 

Ya dan tafi, taga-taga, kamar zai fadi amma sai ya dafa teburi, kuma da taimakon mukarrabansa suka taroshi bai kai kasa ba ya ci gaba da tafiya.

 

Tinubu ya yi jawabi a wajan taron na tunawa da marigayi, Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto.

 

A baya dai, hutudole.com ya kawo muku yanda Tinubu yace har yanzu tattalin arzikin Najeriya be dawo daidai ba

 

 

Video: Tinubu Stumbles While Arriving at Arewa House for Sardauna Lecture.
Leader of the ruling All Progressives Congress (APC), Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, stumbled but quickly regained his balance after missing his steps on arrival at the Arewa House on Saturday

Leave a Reply

Your email address will not be published.