fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Da Duminsa: Boko Haram ta shirya kai hare-haren kunar bakin wake 20 a cikin kwanaki 10 na karshen watan Ramadana

Akalla ‘yan Boko Haram 20 ne dauke da bamabamai na kunar bakin wake suka famtsama dan kai hari a kwanaki 10 na karshen watan Ramadana.

 

Hakan ya fitone daga shahararren me sharhi akan harkar tsaro, Zagazola dake Tafkin Chadi.

 

Yace Boko Haram ta yiwa maharan romon baka cewa, zasu shiga Aljannah idan suka mutu ta hanyar kai harin a kwanaki 10 na karshen watan Ramadanan.

 

Suna son kai hare-haren ne a birnin Maiduguri da garin Bama kamar yanda rahoton ya nunar.

Leave a Reply

Your email address will not be published.