Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, dan kudu yake goyon bayan ya zama shugaban kasa a shekarar 2023.
Shugaban ya bayyana hakane yayin ganawa da ‘yan takarar shugaban kasa na APC a fadarsa dake Abuja.