fbpx
Wednesday, March 3
Shadow

Da Duminsa: Cristiano Ronaldo ya umurci wakilin shi ya nemo mai sabuwar kungiya gami da sukar daya ke sha daga bakin mabiyan Juventus

Lashe kofin gasar zakarun nahiyar turai na daya daga dalilan daya sa kungiyar Juventus tayi wuff da Cristiano Ronaldo, wanda ya lashe kofin tare da Manchester United da kuma Real Madrid yayin da ita kuma Juve ta shafe shekaru 20 ba tare da lashe kofin ba.

Lyon ta cire Juventus a gasar ta zakarun nahiyar turai kakar bara a irin wannan lokacin kuma yanzu kungiyar Porto na cin Juventus 2-1 a wasan da suka buga na farko.

Yayin da tauraron dan wasan ke shan suka daga bakin mabiyan kungiyar a cewar Calciomercato wanda suka kara da cewa sukar ta fara kaiwa wurin Ronaldo.

Inda tauraron dan wasan ya umurci wakilin shi daya nemo mai sabuwar kungiya a cewar rahoton.

Ronaldo instructs his agent on his future following criticism at Juventus

One reason Cristiano Ronaldo joined Juventus is to help them end their wait for a Champions League trophy. The Portuguese had won it with Manchester United and Real Madrid while Juve hasn’t won it in over 20 years.

Lyon eliminated them from the competition in the round of 16 last season and they trail FC Porto 2-1 at the same stage ahead of their return leg in Turin in this campaign.

He has faced criticism from the fans and Calciomercato reports that the criticisms have been getting to him.

With just a season left on his current deal at the end of this campaign, the report says he has instructed his representatives to find him a new team.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *