Farashin danyen man fetur a kasuwannin Funiya ya kai Dala $93.
Wannan ne farashi mafi tsada da aka sayar da man a cikin shekaru 7 da suka gabata.
Farashin danyen man kalar wanda Najeriya ke fitarwa, watau Brent ne ya samu wannan tagomashi.