fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Da Duminsa: Duka ‘yan Boko Haram din da ake tsare dasu a gidan yarin Kuje sun tsere>>Inji Ministan tsaro

Ministan tsaro, Bashir Salihi, Magashi ya bayyana cewa, duka ‘yan Boko Haram din da ake tsare dasu a gidan yarin kuje sun tsere.

 

Sun tsere ne bayan harin da ‘yan Bindiga suka kai gidan yarin kuma daga cikinsu akwai ‘yan Bindiga da ake tsare dasu.

 

Ya bayyana hakane bayan ziyarar gani da ido da ya kai gidan yarin inda yace suna bin lamarin sau da kafa.

 

Yace kuma suna kokarin ganin an dawo da wanda suka tsere gidan yarin.

Leave a Reply

Your email address will not be published.