fbpx
Wednesday, February 24
Shadow

Da Duminsa: Farashin Kayan Gwari da ake kaiwa Kudu sun Nunka sau 3 bayan Fadan yarbawa da Hausawa

Rikicin da aka yi tsakanin Yarbawa da Hausawa a Kasuwar Sasa dake jihar Oyo ya jawo karancin kayan Gwari da ake kaiwa Kudu.

 

Farashin kayan ya nunka har sau 3 jihar ta Oyo, kamar yanda Daily Post ta ruwaito.

 

Binciken Majiyar ya bayyana cewa tumatur da ake sayarwa akan naira 2,000 a baya, yanzu ana sayar dashi akan 4,000.

 

Hakanan sauran kayan gwari irin su Albasa. Kasuwar Sasa dai ta kafu fiye da shekaru 30 da suka gabata. Kasuwar dai itace babbar kasuwar da ake kai kayan gwari daga Arewa a jihar. Wasu mazauna jihar sun koka da matsalar.

 

“I grew up to know the Shasha Market. When we were young, my mother usually went to Shasha to buy pepper and sell at Opopo-Yeosa. She will leave around 5.am even before we wake up.

“She is not the only one, the women who sell at Opopo-Yeosa, Ita-Merin and other markets usually go there to buy things. I am talking about 80s, over thirty years ago and the market has been in existence before then.”

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *