fbpx
Monday, March 1
Shadow

Da Duminsa: Gwamna Ganduje da Matawalle da Bagudu sun kama hanyar zuwa Oyo dan ganin Abinda akewa Hausawa

Gwamnonin Jihohin Kano, Kebbi da Zamfara, Dr. Abdullahi Umar Ganduje,  Bello Matawalle da Atiku Abubakar Bagudu sun kama hanyar zuwa Oyo kan rikicin Hausawa da Yarbawa.

 

Gwamnonin sun tafi ne dan ganin abinda ya faru da kuma tattaunawa da takwarorinsu kan yanda za’a shawo kan lamarin dan kuma kira a kwantar da hankula, Kamar yanda hadimin gwamnan Kano, Salihu Tanko Yakasai.

 

FLASH: H.E @GovUmarGanduje along with Governors of Kebbi and Zamfara are currently on their way to Oyo State in order to meet with their counterpart and ascertain the true situation on ground, as well as to appeal for calm and protection of lives and properties in the State.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *