fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Da Duminsa: Gwamnatin jihar Zamfara ta dakatar da wasu sarakuna da hakimai da ake zargin suna taimakawa ‘yan Bindiga

Gwamnatin jihar Zamfara ta dakatar da wasu sarakuna da hakimai da ake zargin na hada hannu da ‘yan Bindiga.

 

Kwamishinan yada labarai na jihar, Mr Ibrahim Dosara ne ya bayyana haka ga manema labarai a ranar Laraba bayan zaman majalisar zartaswa ta jihar.

 

Sarakunan da aka dakatar sune sarkin Zurmi, Abubakar Atiku, Sarkin Dansadau, Husaini Umar, da kuma Suleiman Ibrahim, wanda hakimin Birnin tsaba ne.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalli Bidiyo; Yanda 'yarsanda ke ihun a taimaketa bayan wanda ta kama ya tafi da ita inda bata gane ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.