fbpx
Saturday, August 13
Shadow

Da Duminsa: Gwamnatin tarayya ta fara tattaunawa da ‘yan Bindigar da suka sace fasinjojin jirgin kasar Kaduna zuwa Abuja

Gwamnatin tarayya ta fara tattaunawa da ‘yan Bindigar da suka sace fasinjojin jirgin kasar dake jigila tsakanin Kaduna zuwa Abuja.

 

Dangin wadanda aka sace din ne suka shaidawa jaridar Daily Trust haka.

 

Sun bayyana cewa gwamnatin tarayya ta tabbatar musu cewa tana tattaunawa da ‘yan Bindigar dan samo hanyar da za’a kubutar da wadanda suka sace.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yadda aka birne gawar kaftin din soji da 'yan bindiga suka kashe wanda ke tsaron shugaban kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published.