fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Da Duminsa: Hotunan yanda ‘yan Boko suka tuba suka mika makamai

‘Yan Boko Haram da yawa ne suka tuba suka mika makamai ga jami’an tsaro a jihar Borno.

 

Hakan ya biyo bayan matsin da jami’an sojojin sukawa ‘yan Boko Haram din ne da hare-hare ta sama data kasa.

‘Yan Boko Haram din su 15 ne suka mika kai ciki hadda kananan yara, lamarin ya farune a Banki dake karamar hukumar Bama a jihar ta Borno.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaban sojin Najeriya yace matsalar tsaro ba zata hana ayi zaben shugaban kasa ba a shekarar 2023

Leave a Reply

Your email address will not be published.