fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Da Duminsa: Hukumar ‘yansandan Kano ta tabbatar da cewa Bam ne ya tashi a Sabon Gari Kano ba fashwar tukunyar Gas ba

Hukumar ‘yansandan jihar Kano, ta canja maganar da ta yi a baya kan bam din da ya tashi a unguwar Sabon Gari.

 

A baya dai hukumar tace tukunyar Gas ce ta fashe amma yanzu kakakin Hukumar, Abdullahi Haruna Kiyawa yace ababen fasheane suka tarwatse.

 

Yace an kama mutane 2 da ake zargi da hannu a lamarin inda yace an ajiye wasu kyamikal ne da batira wanda ake tsammanin sune suka haddasa fashewar.

JUST IN: Kano State Police Command confirmed the Sabon Gari, Aba Road incident was a bomb blast, the command said the chemical were triggered by an IED and an arrest of two suspects have been made, you may recall that @eonsintelligenc broke the news earlier today.

Karanta wannan  An damke makiyayan da suka aika wani mutun barzahu don ya kashe masu shanu guda a jihar Legas

the command have also identified the owner whom was said to be involved in illegal dealing (Michael Adejo now deceased).

Mr Kiyawa says the command is now I possession of Five (5) Bottles of different brands of Acidic Liquid
ii. Three (3) Bags of Potassium substance.

iii. One (1) Jeri can of mixed chemicals
iv. Six and a half (6.5) Cartons of Snuff (Tobacco)
v. Five (5) Drums of Polymer (Chemical)

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.