fbpx
Sunday, December 4
Shadow

Da Duminsa: Idan ASUU ta ki yadda da lalama, Zamu kaita Kotu>>Gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, idan sulhu da ASUU yaki bada sakamakon da ake so, to zasu kai kungiyar kotu.

 

Ministan Kwadago, Chris Ngige ne ya bayyana hala.

 

Tin tanar 14 ga watan Fabrairu ne dai ASUU ta shiga yajin aiki inda take zargin gwamnati da rashin cika mata alakawarin data daukar mata.

 

A watan Maris, ASUU ta sake tsawaita yajin aikin nata.

 

An yi zaman sulhu tsakanin gwamnatin tarayya da ASUU amma babu wata alamar nasara da aka gani.

Karanta wannan  Shekaru Takwas Na Mulkin APC Asara Ce Ga Nijeriya, Cewar Atiku

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *