Kakakin majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawal ya shiga jerin masu neman takarar shugabancin Najeriya a 2023.
Sanata Lawal ya sayi fom din takarar ta hannun abokansa su 15 wanda sanata Chief Sam Nkire ya jagoranta.
A yanzu shine na 24 da ya sayi fom din takarar shugaban kasar a jam’iyyar APC.