fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Da Duminsa: kalli bidiyon yanda akawa Shugaba Buhari ihun bama so a Zaria da kona fastarsa

A yaune shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kai ziyarar aiki garin Zaria dake jihar Kaduna dan kaddamar da ayyukan da gwamnan jihar, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai yayi.

 

Saidai a yayin mutane suka fito sosai dan tarbarsa, an samu wasu da suka rika masa ihun bamaso.

 

Hakanan an samu wasu da har ta kai ga sun karya fastarsa sun cinna mata wuta, dan kallon hakan sai a duna link din kasa.

 

https://www.facebook.com/abdullahi.kurfi.98/videos/1430958600656632/

https://www.facebook.com/awwalbz/videos/255734150035620/

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  TALLAFI : Wike Ya Taimaki Karamar Hukumar Birnin Gwari Jihar Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published.