Sojojin Najeriya sun kama ‘yan Binda yawa a jihar Kaduna a karamar hukumar Chikun.
An ga yanda sojojin ke wurga ‘yan Bindigar cikin mota suna tarasu zasu tafi dasu.
A wani Bidiyon kuma an ga ‘yan Bindigar tuli guda a kwance ga mutane suna kallonsu.