fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Da Duminsa: Kalli yanda ‘yan Bindiga suka bankawa Motocin fasinjoji 8 wuta a tsakiyar titi a Kaduna

A jiya ne dai ‘yan Bindiga suka afkawa wasu motocin fasinjoji a jihar Kaduna inda suka sace fasinjojin ciki hadda dalibai.

 

Wannan yanda suka bakawa motocin fasinjojin wutane bayan sacesu.

 

Motoci 8 ne dai aka ga an kone kurmus amma ba’a kai ga tantance yawan mutanen da suka sace ba.

UPDATE: Visual from unfortunate incident of yesterday’s terror-bandits attack on BirninGwari-Kaduna highway. 8 vehicles burnt & unspecified number of passengers kidnapped. Travel advisory & alternative routes is advised.

Leave a Reply

Your email address will not be published.