fbpx
Thursday, August 11
Shadow

Da Duminsa: Kashe-Kashen yayi yawa ka sauka kawai>>’Yan Majalisa ga shugaba Buhari

‘Yan majalisar wakilai daga jam’iyyar PDP sun yi kira ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari da yayi murabus.

 

‘Yan majalisar sun bayyana hakane inda suka bayyana dalilin cewa, kashe-kashe yayi yawa a Najeriya.

 

O.K Chinda wanda shine shugaban ‘yan majalisar na PDP yace ‘yan ta’adda sun mamaye Najeriya.

 

Yace amma abin takaici shine Janar din da ya bugi kirjin cewa zai shiga gaba a yi yaki dashi yanzu ya bace an rasa inda yake.

 

Yace yanzu Najeriya ta zama dandalin kashe mutane, dan hakane suke kiran shugaban kasar ya sauka kawai.

Leave a Reply

Your email address will not be published.