fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Da Duminsa: Kotu ta bayar da belin Okorocha akan Naira Miliyan 500

Mai shari’a, Inyang Ekwo dake kotun tarayya dake Abuja ya bayar da belin Tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha akan Naira Miliyan 500.

Ana dai zargin Okorocha da satar Naira Biliyan 2.9.

 

An kuma hanashi tafiya zuwa kasar waje ba tare da amincewar kotun ba.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaba Buhari ya rantsar da alkali Olukayode Ariwoola a matsayin shugaban alkalan Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published.