fbpx
Monday, August 15
Shadow

Da Duminsa: Kotu ta daure satan Najariya shekaru 7 a gidan yari saboda satar kudi

Kotun dake legas ta daure sanata Peter Nwaoboshi saboda zargin almundahana da ya aikata da kamfanoninsa 2.

 

Kotun ta kuma nemi a kulle kamfanonin nasa Golden Touch Construction Project Ltd da Suiming Electrical Ltd, saboda wannan zamba da ya aikata.

 

An dai zargeshi da satar kudi wanda sun kai akalla Biliyan 1.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Luyan Nnamdi Kanu ya zargi gwamnatin Buhari da baiwa 'yan bindiga kulawa ta musamman amma tana tauye hakkin talakawa

Leave a Reply

Your email address will not be published.