fbpx
Monday, August 15
Shadow

Da Duminsa: Kotu ta hana Gwamna Ganduje ciwo bashin Biliyan 10 na sayen Kyamarar CCTV

Babban kotun tarayya dake Kano ta hana gwamnatin Dr. Abdullahi Umar Ganduje ciwo bashin Dala biliyan 10 dan saka kyamarar CCTV.

 

Wata gamayyar kungiyar ‘yan fafutuka ce ta kai gwamnatin jihar Kanon kara akan lamarin inda tace a hanata ciwo bashin.

 

Kamfanin dillancin labaran Najariya, NAN ya bayyana cewa, kotun ta kuma amince da bukatar gamayyar kungiyoyin me suna KFF.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Rundunar sojin sama ta babbaka 'yan bindiga a mabuyarsu dake jihar Niger

Leave a Reply

Your email address will not be published.