fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Da Duminsa: Kotun koli ta jaddawa daurin shekaru 6 ga tsohon shugaban hukumar Fansho da ya saci Biliyan 22.9

Kotun koli dake da zama a Abuja ta tabbatarwa da tsohon daraktan hukumar Fensho, Mr John Yakubu Yusuf da hukuncin daurin shekaru 6 a gidan yari.

 

Da kansa ya amsa cewa, ya aikata ba daidai ba da kudin a gaban kotu.

 

Kotun ta kuma umarceshi da ya dawo da kudin lalitar gwamnati.

 

Kudin na daga cikin kudin fansho na ‘yansanda.

 

Mai shari’a, Tijjani Abubakar ne ya tabbatar da hukuncin inda yace wannan ba abune da za’a lamunta ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ahmad Lawal da hafsoshin tsaro sun tashe tsaye don kare tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.