Saturday, July 13
Shadow

Da Duminsa: Kungiyar Kwadago ta NLC ta amince ta dakatar da yajin aikin da take dan ci gaba da tattaunawa da Gwamnati

Rahotannin da muke samu na cewa, Kungiyar Kwadago ta NLC da TUC sun amince su janye yajin aiki da suke dan ci gaba da tattaunawa da gwamnati.

An samu wannan matsaya ne bayan zaman da wakilan kungiyoyin kwadagon da gwamnatin tarayya.

Kungiyoyin zasu zauna da membobinsu gobe dan tattauna maganar janye yajin aikin.

Gwamnatin tarayya ta amince a ci gaba da tattaunawa akan mafi karancin Albashi sama da Naira Dubu 60.

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Kotu Ta Rushe Dokar Da Ta Tsige Aminu A Matsayin Sarkin Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *