fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Da Duminsa: Kungiyar kwadago zata tsayar da al’amura cak a kasarnan na kwanaki 3 dan goyon bayan yajin aikin ASUU

Kungiyar kwadago na shirin fara Zanga-Zangar kwanaki 3 da zata tsayar da al’amura cak a Najeriya dan nuna goyon bayan yajin aikin kungiyar malaman jami’a ta ASUU.

 

Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa, hakan ya bayyana a fili ne bayan ganawar kungiyar ta ASUU da kungiyar kwadagon bayan da gwamnatin tarayya ta kasa cikawa ASUU din Alkawuran data daukar mata.

 

Sakataren NLC, Comrade Emma Ugbaja ya bayyana cewa, sun yi zaman ne dan gano hanyar da za’a bi wajan warware maganar yajin aikin.

 

The leadership of the NLC had explained that the meeting was scheduled to know the level of engagement between the unions and the federal government.

Karanta wannan  A rika sanar dani daga yau domin ba zan laminci kashe mutane a kudu maso gabashin Najeriy ba, cewar shugaba Buhari

The General Secretary of NLC, Comrade Emma Ugbaja, said the meeting was aimed at seeing a way to resolve the face-off between the aggrieved unions and government in the interest of all stakeholders.

Comrade Ugbaja said that it was proper to hear from the unions first before taking any position, adding that the interest of labour was to ensure that the matter was sorted out.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.