‘Yan Bindiga sun kaddamar da hari a Kauyen Dunwawa dake jihar Zamfara, kamar ya da kafar Eonsintelligence ta ruwaito.
Hakanan ‘yan Bindigar sun kuma tare hanyar Kauran Namoda zuwa Shinkafi.
Babu dai cikakken rahoton yanda harin ya kasance da kuma wanda suka raunata ko kuma asarar dukiyar da aka yi.