fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Da Duminsa: Majalisar Dinkin Duniya ta yi magana bayan harbe-harben Legas

Biyo bayan Harbe-harben da aka zargi sojoji da yi a Lekki Toll Gate dake Legas, Majalisar Dinkin Duniya ta yi magana inda tace a kare hakkin masu zanga-zangar.

 

Mataimakiyar sakataren majalisar, Amina J. Muhammad ta bayyana cewa suna bibiyar yanda lamura ke faruwa a Najeriya kuma suna kira da a kare hakkin masu zanga-zangar lumana.

 

 

Ta yi maganane a matsayin martani ga kiran da mawaki Burna Boy yayi na majalisar ta shiga tsakani.

.@UN & I are following the protests in #Nigeria calling for an end to human rights violations. I join the #UNSG in stressing the importance of respect for peaceful protests & freedom of assembly & call on the security forces to exercise maximum restraint.

Karanta wannan  'Yan ta'addan ISWAP sun dauke manoma shida a jihar Borno

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.