fbpx
Monday, May 23
Shadow

Da Duminsa; Matasan Borno sun shirya yin Zanga-Zanga kan wadda ta yi batanci ga Annabi Muhammad(SAW) amma an baza jami’an tsaro

Rahotanni daga jihar Borno na cewa, matasan jihar sun shirya yin Zanga-Zanga kan wata da aka sake samun ta yi kalaman batanci ga Annabi Muhammad(SAW) a jihar.

 

Matar me suna Naomi dai ta yi kalaman ne a shafinta na Facebook saidai tuni ta goge shafin nata.

An yi zama tsakanin jami’an tsaro da Shuwagabannin Addini a jihar ta Borno inda a yau da safe kuma aka baza jami’an tsaro dan hana tashin hankali.

Karanta wannan  Kalli Bidiyon yanda Zaki ya gutsurewa wani yatsa

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.