fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Da Duminsa: Najeriya ta fara tuntubar Mourinho ya zo ya horas da ‘yan wasan Super Eagles

Najeriya ta fara tuntubar shahararren kocin nan, Watau Jose Mourinho da ya zo ya horas da ‘yan wasan Super Eagles.

 

Shugaban hukumaf kwallon kafa ta Najeriya, Amaju Pinnick ne ya bayyana haka.

 

Yace tuni suka fara tattaunawa da Mourinho din dan karbar aikin horas da ‘yan wasan Super Eagles.

 

Ya bayyana hakane ga manema labarai, kamar yanda Daily Post ta ruwaito inda kuma yace nan da mako daya Super Eagles din zata samu sabon koci.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.