fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Da Duminsa: NBC ta kwace lasisin gidajen talabijin na Silverbird, AIT, Gidan radiyon Raypower, Rhythm FM da sauransu

Hukumar NBC ta kwace lasisin gidajen talabijin na AIT, Silverbird, Rhythm FM, Raypower FM da sauransu.

 

Dalili kuwa shine wadannan kafafen yada labarai basu sabunta lasisin nasu ba.

 

Daraktan hukumar, Mallam Balarabe Shehu ne ya bayyana haka inda yace jami’an tsaro su tabbatar da kulle wadannan kafafen yada labarai nan da awanni 24.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Kungiyar Yarabawa ta Afenifere tace Obi zata yi ba zata yi Tinubu ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.