fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Da Duminsa: Okorocha ya biya Miliyan 500 na belin da aka saka masa har ma ya je wajan tantance ‘yan takarar APC

Tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okoyq biya kudin belin Miliyan 500 da aka saka masa sannan ya bayyana a wajan tangance ‘yan takarar shugaban kasa da APC take yi.

 

EFCC dai ta kama Okorocha daga gidansa inda ta kaishi kotu bisa zargin cin sama da Biliyan 2 wadda ake zargin ya sata lokacin yana gwamnan jihar Imo.

Saidai ya musanta wannan zargi.

 

A yau ne dai jam’iyyar ta APC ke kammala tantance ‘yan takarar nata.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Tonon Silili: Yanda dan takarar shugaban kasa na labour party, Peter Obi ya karbi Biliyoyin Naira a hannun Atiku

Leave a Reply

Your email address will not be published.