fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Da Duminsa: Sakataren OPEC, Muhammad Barkindo ya rasu

Sakataren kungiyar kasashen dake da man fetur ta Duniya, Muhammad Sanusi Barkindo ya rasu.

 

Ya rasu da misalin karfe 11 na daren ranar Talata.

 

Muna fatan Allah ya jikansa.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  APC ta gaza domin shugaba Buhari bai damu da ilimin Najeriya ba, cewar daliban Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published.