fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Da Duminsa: Sarkin Hadaddiyar Daular Larabawa, UAE, Sheikh Khalifa ya rasu

Sarkin hadaddiyar daular larabawa, UAE, Sheikh Khalifa Bin Zayed Al Nahyan ya rasu.

 

Shine dai yayi aiki tukuru wajan ganin ya gina Birnin Dubai wanda ya zama cibiyar masu kudin Duniya da kowa ke son zuwa.

 

Kaninsa, Sheikh Mohammed Bin Zayed Al Nahyan ne zai gajeshi.

 

Karanta wannan  Hotunan yanda gwamna Ganduje ya rabawa wanda bam din Sabon gari ya tashi da danginsu diyyar Miliyan 1 kowane

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.